Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

35-40mintuna
3 yawan abinchi
  1. Taliya leda daya
  2. Mai yanda ake da bukata
  3. Gishiri
  4. Maggi
  5. Sinadarin dandano
  6. Curry da thyme
  7. 5Karas
  8. 2Koren tattasai
  9. Jajjagen Attaruhu,albasa,tafarnuwa,citta

Umarnin dafa abinci

35-40mintuna
  1. 1

    Zamu tafasa nama da thyme sai mu yankashi kanana,sai mu yanka karas,albasa da koren tattasai mu aje su agefe.Zamu karya taliya kanana sanan musa mai a wuta idan ya fara zafi sai mu zuba taliyar mu soyata ta canza launi zuwa brown.

  2. 2

    Sai musa tsane ta a kwalenda,mu zuba mai dan kadan a wata tukunyar mu soya jajjagen kayan miya sai mu zuba ruwa wadatace mu zuba maggi,gishiri da sinadarin tare da nama sai mu juya mu rufe mubarshi ya tafasa.Yana tafasa sai mu zuba taliyar mu barshi ta fara nuna sai ki dan rage wutar ki zuba karas,albasa da koren tattasai ki rufe.

  3. 3

    Idan ta tsotse tayi yadda ake so dai a sauke ta kammala ana iyaci a abincin dare ko rana. #tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes