Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mintuna
5 yawan abinchi
  1. Daffafiyar Awara
  2. Maggi/gishiri
  3. Man suya yanda ake bukata

Umarnin dafa abinci

30mintuna
  1. 1

    Zaki yanka Awara yanda kike son girman,sai ki sami kwano ki zuba Maggi/gishiri da ruwa kadan ki juya sai kina dako awaran kina sakawa a ruwan maggin ki juya sai ki tsame ki aje ya tane.

  2. 2

    Kisa mai a kasko yayi zafi sai ki dako awaran ki zuba a man ki juya ta idan ta canza launi zuwa brown sai ki sauke kisa a matsami man ya dige.Ana iya cinta da yaji ko Sauce.#tnxsuad

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bint Ahmad
Bint Ahmad @Bint92
rannar
Sallari,Kano Nigeria.
For me,the kitchen is the most special room in the house.Its a place for adventure -not drudgrey,but discovery,sharing and showing off with friend's,trying new ideas.♡☆
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes