Sandwich

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Slice Bread
  2. Butter
  3. Egg nd kifin kwankwani

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki soya kwai ki murmutseshi kisa kifi,bama ki cakude su

  2. 2

    Saiki dauko slice bread dinki kishafa kidauko dayan slice bread saiki rufe kisa cikin abin gashi bread

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
amina A.B.A
amina A.B.A @cook_16803846
rannar

sharhai

Similar Recipes