Edit recipe
See report
Share
Share

Ingredients

  1. Taliya
  2. Kayan miya
  3. Man gyada
  4. Kayan dandano
  5. Curry
  6. Gishiri
  7. Bushashen kifi
  8. Karas

Cooking Instructions

  1. 1

    Ki zuba Mai a tukunya dake kan with,idan yayi zafi ki zuba kayan Miya ki soya

  2. 2

    Ki zuba Curry,dandano da gishiri,sai ki zuba kifin da kika Riga kika wanke da ruwan zafi da gishiri

  3. 3

    Bayan Nan ki zuba ruwa ki jira har su tafasa,idan sun tafsa ki zuba Talia ki rufe ya fara dafuwa

  4. 4

    Ki zuba Kara's da kika Riga kin yanka Kafin ruwan cikin taliyar ya tsane

  5. 5

    Idan ya tsane sai a sauke a ci😋

Edit recipe
See report
Share
Cook Today
_aisuph
_aisuph @aisuph
on
Nigeria
I love cooking because it is a state of flavors,balanced and blends of sweetness 😋.
Read more

Comments

Similar Recipes