Meat pocket buns

hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568

Yana da dadi sosai

Meat pocket buns

Yana da dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsflour
  2. 1tblsp butter
  3. Pinch of salt
  4. 1tblsp sugar,1tbsp milk
  5. 1egg,1/2tspn yeast
  6. Filling
  7. Mince meat
  8. Scott Burnett
  9. Onion
  10. Spices
  11. Maggie
  12. Oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki hada dry ingredient dinki said ki ki zubawa madarki ruwan dumi sai ki kwaba da ita kamar kwabin bread ki barshi ya tashi

  2. 2

    Ki soya namanki da su attaruhu da albasa da kayan kamshi da Maggie ki aje agefe

  3. 3

    Sai ki dauko dough dinki ki kara kneading dinshi sai ki ringa gutsira kina murzawa da fadi kina zuba hadin naman ki

  4. 4

    Sai ki shafa ruwa a gefen ki matse kamar haka

  5. 5

    In kika gama sai ki juya shi bays ki shafa ruwan kwai sai ki gasa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
hafsat salga
hafsat salga @cook_17437568
rannar

sharhai

Similar Recipes