Meat spiral

Ibti's Kitchen
Ibti's Kitchen @nafi12
#kanostate#

#team tree Wanna girki yana da dadin ga shi da sauki a wajan breakfast ka sha da ruwa shayi ko da lemon

Meat spiral

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

#team tree Wanna girki yana da dadin ga shi da sauki a wajan breakfast ka sha da ruwa shayi ko da lemon

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

mutum biyu
  1. 2 1/2Fulawa
  2. 1/2 tbsYeast
  3. Baking powder
  4. 1/2 tbsSugar
  5. 1/2 tbsSalt
  6. Nutmeg
  7. 3 tbsButter
  8. Filling
  9. Mince meat
  10. Spice
  11. Seasoning
  12. Oil
  13. Onion
  14. Attaruhu

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki sami yeast da sugar kamar yadda na bada adadin su sai ki jika su

  2. 2

    Sai ki tankadai fulawar ki tare da b.powder da gishiri sai ki sa butter ki murtsika ta a ciki sai ki dauko wanna mixture na yeast ki juyi aciki sai ki buga shi sosai yayi laushi(soft dough) ki tabbatar ruwan beyi yawaba koma be yi kadan ba kada yayi tauri shi kwabin yayi kamar na bread

  3. 3

    Sai ki sami nikankan naman ki(mince meat) ki sa mai da albasa idan kina da Koran tattasai ki yanka tare da karas sai ki zuba sanna kiyi seasoning da spicy din shi

  4. 4

    Sanna sai ki dauko kwabin ki zaki ga ya tashi sosai sai ki kara buga shi sai ki yayyada fulawa a wajan da zaki murza kwabin (dough) naki sai ki murza shi kamar yadda zaki gani

  5. 5

    Sai ki dauko wanna nama naki sai ki zuba a gefe kamar yadda zaki gani

  6. 6

    Sai ki nannade (rolling) shi kamar haka

  7. 7

    Sai kuma ki nannade shi kamar (coil)(spiral shape)

  8. 8

    Sai ki sami kwano gashin ki sai ki shafa butter sai ki saka aciki sai gashi 180 cm zaki yi glazing din shi da kwai sai ki sa kantu ko black seed

  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ibti's Kitchen
rannar
#kanostate#

sharhai

Similar Recipes