Toasted cake

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa rabin kwano
  2. Butter 2simas
  3. Baking powder tea spn full
  4. Baking soda tea spn
  5. Flavor banana
  6. Sugar 3 tin
  7. 10Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki hda sugar da kwai da butter kisa a blender kiyi blending bayan yyi seki juye a roba kina sa fulwa kina tukawa har se y miki kaurin da kikeso seki xuba flavor nki kisa baking soda da baking powder inkin gama ki aje a gefe byn nan seki dauko toastern ki kunna na Dan lkci seki shapa butter ki rika xubawa in minutes xkiga ya gsu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amcy's Kitchen
Amcy's Kitchen @cook_18258439
rannar
Jigawa State Hadejia

sharhai

Similar Recipes