Fried chicken

Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
Kano

Ni ba ma'abociyar son nama bace amma naci wannan sosae sbd yyi mi dadi #foodfolio

Fried chicken

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ni ba ma'abociyar son nama bace amma naci wannan sosae sbd yyi mi dadi #foodfolio

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Sune abubuwan da za'ayi amfani dasu

  2. 2

    Zaki wanne kazarki ni juye duka ingredients din except mai ki dora a wuta

  3. 3

    Zaki barshi ya dahu sosae zaki iya kara ruwa kadan idan na jikinsa bae ishe shi ba don yayi laushi sosae

  4. 4

    Zaki sauke ki saka Mae a fan ki soya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sholly's Kitchen
Sholly's Kitchen @cook_18509272
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes