Farfesun Naman rago

Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
Kano

Ina son farfesu musamman in nayi mura ko Kuma baki na ba dandano😋

Farfesun Naman rago

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ina son farfesu musamman in nayi mura ko Kuma baki na ba dandano😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Naman rago,attaruhu,albasa,tafarnuwa,citta,masoro, Maggi,curry
  2. Mai,gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na jajjaga attaruhu,albasa, tafarnuwa da danyar citta. Sai soya su na tsaida ruwa na zuba su Maggi, masoro da gishiri na barshi ya tafasa.

  2. 2

    Sai na wanke nama na tsane shi da ruwan ta tafaso na zuba Naman na yanka albasa na zuba da curry na barshi yayi ta dahuwa har sai da yai laushi sosai. Za'a Yi Sha hka ko da soyayyar doya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummu Jawad
Ummu Jawad @cook_13873076
rannar
Kano
I really love cooking and cooking is all about creativity and practice.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes