Doughnut

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

Foodfoliochallenge wannan hadin doughnut din yanada dadi sosai

Doughnut

Masu dafa abinci 10 suna shirin yin wannan

Foodfoliochallenge wannan hadin doughnut din yanada dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour 2,1/2 cups
  2. 1 tbspYeast
  3. 1/2 tspBaking powder
  4. 3 tbspSugar
  5. 1Egg
  6. Mangida
  7. Ruwa 1 cup masu dumi
  8. Golden morn ko garin burodi
  9. Ruwan madara(1/2 cup ruwa sai kisa 5 tbsp madarar gari)
  10. Hadin butter
  11. 1 cupbutter
  12. 2 cupsicing sugar
  13. 1 tspvanilla
  14. 1 tbspmadarar gari

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu roba ki tankada flour,ki sugar,baking powder,yeast,sai ki ya mutsa,sai ki,zuba kwai da ruwa ki game sosai,sai ki maida hadin bisa tebur haka ki barbada fulawa ki murza,ki sa butter kina dannawa har zuwa mintuna biyar sai ki rufe kibashi minti 5,idan ya tashi kisake dannawa ya game sai ki mulmula shi kamar kwallo sai kibashi minti goma yasake tashi..

  2. 2

    Sai ki dauko doughnut kinki ki kada cikin ruwan madara,sai kisa cikin golden morn

  3. 3

    Sai kisa cikin maingida mai zafi anma idan kinsa doughnut dinki sai ki rage wuta saboda ya soyu yadda yakamata

  4. 4

    Sai ki hada buttercream dinki kisa butter kiyi mixing zuwa minti biyu sai kisa icing sugar madara,vvanillah sai kiyi mixing ya game,sai kisa baking decoration (nozzle) cikin Leda(piping bag)sai ki zuba hadin butter aciki sai ki dauko doughnut dinki daya huce sai ki danna bakin ciki sai ki matsa buttercream dinki sai ki fito waje dashi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes