Croissant bread

Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
Yobe State

Alhmdllh gsky yayi dadi sosai 😍😘

Croissant bread

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

Alhmdllh gsky yayi dadi sosai 😍😘

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupsFlour
  2. 1tbp butter
  3. Gishiri kadan
  4. 1/3 cupsugar
  5. 1+ 1/2 tbp cup madarar gari
  6. 1/2kwai
  7. 1/2 tspyeast
  8. 1/2 cupruwan dumi
  9. Habbatussauda'a ko kuma ridi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour dinki kisa gishiri kadan, madara, sugar, yeast, ki gaura saiki fasa kwai a wani bowl ki kadashi saiki zuba rabi akan flour dinki ki gauraya saiki zuba ruwa ki gaurayashi sai y zama dough saiki zuba butter ki bugashi yayi laushi

  2. 2

    Sannan saiki dakko dough dinki ki fadadashi ki yayyanka shi trey angle saiki nannadeshi kmr tabarma idan kin gama saiki barshi y huta kmr 20mnts HK saiki dakko kishafa kwai akai ki barbada habbatussausa'a ko kuma ridi saiki gasa a preheated oven idan yayi shknn saiki cire ki shafa masa butter a saman sa shknn kin kammala croissant bread😍

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sam's Kitchen
Sam's Kitchen @Sams_Kitchen
rannar
Yobe State
Cooking is my favorite
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes