Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa gwangwani 3
  2. Sugar yadda kikeso
  3. Yist Kamar chokali 1
  4. Gishiri kadan
  5. Ruwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba fulawarki a ribah ki zuba yist ki zuba sugar da gishiri ki saka ruwan dumi ki kwaba ba ruwa sosaiba ba Kuma tauri ba saboda in yatashi zai saki in yatashi sai ki Dora Mai a wuta kina soyawa yayi ja ki kwashe

  2. 2
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Nasrin Khalid
Nasrin Khalid @Nasrin_cakes_nd_more
rannar
Kano
cooking is my dream and also cooking is all about being creative,my kitchen my pride I love my cooking
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes