Tura

Kayan aiki

  1. Kwai biyar
  2. Flour
  3. Cornflakes
  4. Maggi
  5. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki kada kwai da maggi, ki zuba a leda ki dafa.ki daka cornflakes

  2. 2

    Ki yanka shi a tsaye, ki kada kwai biyu.kina saka yankaken kwai a cikin ruwan kwan.

  3. 3

    Sannan ki saka a flour, sai ki kuma sakawa a ruwan kwan sannan ki saka a dakakken corn flakes.sai ki soya a mai

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Reve dor's kitchen
Reve dor's kitchen @cook_18629254
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes