Yam balls

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

#PAKNIG Maigidana Yana son duk abinda akayi da doya shiyasa na sarrafata ta wnn hanyar

Yam balls

#PAKNIG Maigidana Yana son duk abinda akayi da doya shiyasa na sarrafata ta wnn hanyar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Doya
  2. Attaruhu da albasa
  3. Seasoning
  4. Naman kaza Wanda akayi wa hadi da albasa da karas
  5. Flour
  6. Garin cornflakes
  7. Kwai
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na fere doya na dafa data dahu sai na Dan daddaka ta a turmi na jajjaga attaruhu da albasa na zuba akan doya nasa Maggi da curry to dama ena da sauran fillings na samosa nasa a fridge sai nayi amfani dashi saina dibi hadin doyar na fakada shi sainasa Naman a tsakiya saina mulmula kmr ball da haka har nagama

  2. 2

    Sai na samu flour da garin dakakken cornflakes nafasa kwai a roba daban sai na dauki yam ball en nan nasa shi cikin flour sai na tsoma a ruwan daga nan nasa shi a garin cornflakes da haka har nagama sai nasa mai a kasko da yy zafi na soya yy dadi sosai thank you mumeena's kitchen a wurinta nagani tasa a cookpad thank you cookpad

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes