Eggs puffs

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1and half cup flour
  2. Pinch of salt
  3. 1tablespoon butter
  4. Eggs
  5. Onion
  6. Pepper
  7. Curry
  8. Maggi
  9. Thyme

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dafa kwai

  2. 2

    Kiyanka onions kisa maggi,pepper, curry and thyme ki soyesu ki ajiye gefe

  3. 3

    Ki hada flour,salt, butter

  4. 4

    Kisa 1 egg ki hade ya zama dough seki rufe ki barshi for 20mn

  5. 5

    After 20mn kiyi rolling dinsa da fadi seki shafa butter a kanshi ki nade gefe daya

  6. 6

    Ki kara nade gefe nabiyu se ki kara rolling dinshi

  7. 7

    Seki yanke gefe gefe sabida yabada shape mai kyau,seki yanka ta tsayi sana ta kuma ki kara yankewa zakigan ya baki square shape

  8. 8

    Seki sa onions sauce,ki raba kwai ta biyu kisa

  9. 9

    Ki hade baki yadan nayi a pictures din

  10. 10

    Sekisa a baking tray kishafa butter ko ruwa kwai kisa a oven ki gasa

  11. 11
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman jaafar(khairan)
rannar

sharhai

Similar Recipes