Awara ball

UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara

Wannan girkin akwai dadi sosai

Awara ball

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wannan girkin akwai dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara danya ta #100
  2. 3Kwai
  3. 3Attaruhu
  4. 1Albasa babba guda
  5. Kori kadan
  6. Onga dunkule da gari
  7. Man suya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fasa awara takoma gari saiki jajjaga attaruhu kizuba kiyanka albasa kigoga kizuba kifasa kwai kizuba saiki zuba onga da kori kijuya sosai

  2. 2

    Saikidora mai kisa albasa inyayi zafi saikiringa dunkulawa kamar yam ball kinasawa amai inyasoyu Saiki kwashe

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
UMMUL FADIMA'S KITCHEN
UMMUL FADIMA'S KITCHEN @cook_14836758
rannar
Anhaifini Akano Nayi Aure Akano Inada Yara
inason dafa abinci
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes