Umarnin dafa abinci
- 1
Na hada tuna fish da sweetcorn,onion, tomato,yaji maggi,mayonnaise
- 2
Na dawko sliced bread nacire round and heart shape
- 3
Senasa filling dina na dawko wani bread na rufe dashi
- 4
Sai nasa aciki ruwa kwai sana kuma nasa aciki breadcrumbs
- 5
Sai na soya aciki oil
- 6
Shikena sekiyi serving
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
Pizza fish baguette bread
To wana baguette bread ne haka ake siyar dashi a yanke kanana kamar sliced bread ama suka same butter da parsley a jikishi to shine nayi wana recipe din dashi Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Indian crispy bread snacks
Wana snacks din da bread akeyi shi na yan Indian ne ga kuma cika ciki Maman jaafar(khairan) -
Yam basket
Tun ciki azumi naso nayishi ama Allah be bani ikoba har seda naga sister Nana( Afaafy's kitchen) tayi na potatoe dinsa senace bari nayi Maman jaafar(khairan) -
Avocado Tuna Salad
Mijina na yawan so salad shiyasa nake yawa yisa ,kusan kulu se yaci salad dashi da yara Maman jaafar(khairan) -
Plantain and fish sandwich
#Hugs Wana hadi plantain akaiw dadi sana kina iya using nama, ina gayata @chefkaymadakds29,@yarMama,@asmauwali , da @280581m mariya balarabe Gambo Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
-
Crispy egg sandwich
Yarana suna so bread shiyasa nake sarafashi ta fani iri iri Maman jaafar(khairan) -
-
-
Roasted Sandwich Bread
Wannan girkin yanada dadi musamman da safe za'a iya yinshi domin yin breakfast dashi. Fatima Zahra -
Sandwich
#worldfoodday#nazabiinyigirkiNot a fan of bread but ina matukar son sandwich a rayuwata ✨ khadijah yusuf -
Tortilla Egg wrap
Wana abici akaiw dadi kuma ga cika ciki musaman inda kika yiwa yara ma lunch box Maman jaafar(khairan) -
Frensh toast
#ramadansadaka yan uwa ya ibada Allah ya amshi ibadumu da adduoimu Maman jaafar(khairan) -
Bread cone dip ring
Masha Allah duk abu na bread inaso sarafashi inada recipe a English app na bread iri iri sai gashi nagan @maryamharande tayi wana recipe na bread shine nima nayi kuma muji dadinsa sosai godiya gareki my sister @maryamharande godiya kuma ga cookpad Maman jaafar(khairan) -
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12042697
sharhai (2)