Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Awara Danya
  2. marka dabdon tattasai da albasa
  3. Dandano
  4. Kayan kanshi
  5. Kabeji
  6. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki suya awara ya suyu sosai dai ki kwashe kisa mai kadan akasko saiki ki soya Kayan miya kisa dandano Kayan kanshe Sai ya soyu sosai Sai kisa awara aciki kiyi ta motsa wa harsai komai yashiga shiga cikin awarar shin saiki sa kabeje

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sumy's delicious
Sumy's delicious @cook_13830250
rannar
Gombe State, JikadaFari

sharhai

Similar Recipes