Hadadden zobo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Gyanyen zobo
  2. Citta bushesshe
  3. Kanunfari
  4. Sugar
  5. Mangwaro
  6. Kankana

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki dafa zobonki bayan kinwanke Kisa ruwa Kisa citta da kanunfari da bakar hoda kibarshi yatafasa sosai seki sauki kibarshi ya huce seki tace Kisa sugar

  2. 2

    Seki markada kankana da magwaro ki tace Akan sobon Kisa kankara kokisa a fridge

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Najma
Najma @cook_13752724
rannar
Kano

sharhai

Similar Recipes