Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dan dauraye zobon sai xuba ruwa, citta, kanunfari, cucumber sai ki dafa. Idan y dahu sai tace ki xuba sugar, flovour a sa a fridge yayi sanyi.. asha dadi lpia
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
-
Zobo drink
Idan kika gwada wannan zobo me abarba da cucumber,kika barshi yayi sanyi kikasha zakizo ki bani labari😁 asmies Small Chops -
Hadaddan Zobo
Wannan hadin Zobo nayi shine ga mahaifita(My MUM)taji dadin shi kma tasa min albarka...zabo shi kanshi magani ne ,Ina masu fama da yawan kumburin ciki indae za a dafa Zobo a Sha cikin yadda Allah mutum zai samu sauki Mama's Kitchen_n_More🍴 -
-
-
-
Zobo
#zobocontestZobo abin sha neh da ya samo asali tun zamanin da saboda yana da amfani,mahimmanci da inganci a jikin dan Adam.Duk abubuwan da nayi amfani dasu kowanne nada nasa amfanin sosai a jiki.Zobo yana rage kamuwa da cancer,masu hawan jini ciwo sugar suna sha domin shima magani neh sosaiAysharh
-
-
-
Zobo da ganyen lemon grass
Zobo da ganyen lemon grass sunada matukar amfani ajikin Dan Adam #zobocontest Meenat Kitchen -
Zobo na Musamman
Zobo wani nau'ine na abin sha Wanda yake tartare da sinadarai masu kara lafiya a jikin Dan adam. Uwargida gwada sirrin nan ki bamu labari akwai dadi #ZobocontestAsma'u Sulee
-
-
-
-
Zobo
#zobocontextrecipe#Zobo shine juice da nafiso nake yawan yinsa mussaman saboda Mai gidana shi yafi so Maryam Sa'id -
-
-
Zobo
Zobo yana da mutukar amfani a jikin dan adam,yana kara lfy da rage chututtuka ajikimmu,ganyan zobo yana kumshe da wasu sunadarai #zobocontest Zhalphart kitchen -
Zobo mai na'a na'a
Ina matukar kaunar na'a na'a shiyasa bana rabuwa da ita a shayi ko a xobo Meenat Kitchen -
-
-
Lemun Zobo
Zobo na da matukar amfani a jikin dan Adam. Shi ya sa INA son hada shi da yayan itace sosai. Hauwa Musa -
-
-
-
Fruity Zobo
Abinda yasa yazama na musamman saboda kayan itatuwa da akasa sai yabamu qamshi na musamman, na hadawa baqina sunji dadi. sadywise kitchen -
Zobo Drink
Alhandulillaah oganah Yana matukar son Zobo feye d sauran can Drinks... Shyasa kowani Lkc nake yin maishi Mum Aaareef
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12724233
sharhai