Tura

Kayan aiki

  1. Zobo
  2. Ruwa
  3. Bawon abarba
  4. mango
  5. Beetroot
  6. Abarba
  7. Citta
  8. Kanunfari
  9. Kankana
  10. Sugar
  11. Apple
  12. Cucumber
  13. Pear
  14. Star anise
  15. Flavors (vanilla)
  16. Na'a na'a
  17. Lemon grass
  18. Doddoya

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke zoɓon ki y fita tass

  2. 2

    Sai ki zuba a tunkunya tare da citta Naa naa da lemon grass da kanun fari, bawon abarba, half mango su tafaso sai ki sauke ki taci

  3. 3

    Sai ki dakko sauran fruit dinki ki markada su suma ki tace

  4. 4

    Sai ki hade su guri daya ki zuba sugar da ƙanƙara ko ki saka a fridge sai sha

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amina Alhassan
Amina Alhassan @meenal2817
rannar

Similar Recipes