Egg plant swallow

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Na mutun 2 yawan abinchi
  1. 4Egg plant
  2. Psyllium husk powder 1 sachet
  3. 4 cupsWater

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Wadannan sune kayan hadina

  2. 2

    Da farko na wanke egg plant(Jan yalo) dina na yankashi na zuba a tukunya da ruwa na dafa, daya dahu na bashshi ya huce na tsameshi na mwrkadashi a blender

  3. 3

    Sannan na taceshi da rariya saboda banason ruwan jikinshi na juyeshi a tukunya, na dorashi a wuta na zuba psyllium husk powder na tuqashi sosai, wannan psyllium husk powder shine zaisa ya hade jikinshi na rufeshi na bashshi ya turara, da wuta kadan

  4. 4

    Gashi ya turara, zakiga yayi duhu alamar yayi, saina qara tuqawa na kwasheshi a leda

  5. 5

    Tuwona ya kammala anacinshi da miyar yauqi da miyar agushi, kuma wannan tuwa yana da amfani musamman ga masu son su rage qiba (slimming) gashi da matuqar santsi da dadi, saikin gwada zaki godemin.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
sadywise kitchen
sadywise kitchen @cook_13560156
rannar

sharhai

Similar Recipes