Indomie with egg

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Indomie
  2. Egg kayan miya
  3. Mai chokali 1-2

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki jajjaga kayan miyanki ki soyasu saiki tsaida ruwa idan yatafasa saiki saka indomie idan tadahu saiki dafa egg dinki ki daura a saman ko ki soya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jiddah's Kitchen
Jiddah's Kitchen @Jiddah_aliyu2021
rannar
Najeria

sharhai

Similar Recipes