Gasashiyar biredi Mai nama(toasted bread)

Ashmin Kitchen 😋🍜
Ashmin Kitchen 😋🍜 @Aishatu002
Maiduguri

Huuumm girke ne Mai Dadi😋ga saukin sarafawa 👌😊

Gasashiyar biredi Mai nama(toasted bread)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Huuumm girke ne Mai Dadi😋ga saukin sarafawa 👌😊

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Biredi
  2. Kwai
  3. Nama
  4. Butter
  5. Maggi
  6. Onga
  7. Curry
  8. Thyme
  9. Koriyar tattasai
  10. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Za a dafa dama yadahu sosai,sai a ajiye a gefe sanan a yanyaka albasa in cubes da koriyar tattasan,sai a zuba akan Naman a Saka su tare ko a nuka a blander

  2. 2

    Sai a naimi koskon suya azuba aciki,a fasa kwai da sauran kayan hadin da Mai kadan asoya Sama sama

  3. 3

    Asamu tosta a shafa masa buta Kamar yadda kuke gani sai a jera biredin a kai a zuba hadin namar akan biredin👇sai a rufe da dayan barin biredin sai a rufe ya gasu Sama sama😋

  4. 4

    Sai a yanyaka shi Kamar yadda kuke gani a hoton Nan......aci dadi lafiya 😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ashmin Kitchen 😋🍜
rannar
Maiduguri
cooking is my hubby 😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes