Alale

Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
Kano State

Duk d alale takasance cikin jerin abincikan d banda mu dasu ba, innaganta inci inbanganta b ban fiye tunawa d ita ba amma wannan tayi min dadi sosai d sosai

Alale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Duk d alale takasance cikin jerin abincikan d banda mu dasu ba, innaganta inci inbanganta b ban fiye tunawa d ita ba amma wannan tayi min dadi sosai d sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Manja
  3. Kayan dandano dn kamshi
  4. Attaruhu d albasa
  5. Miyar cabbage
  6. Cabbege
  7. Jajjagaggen attaruhu d albasa
  8. Kayan kamshi dn dandano

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko na surfa wake na se na wanke na cire hancin, nasaka albasa d attaruhu na niqo su

  2. 2

    Bayan na niqa se nasa manja, kayan kamshi dn dandano sannan na xuzzuba a leda n qulla. Sena sa ruwa a tukunya na sassaka daurarran kullum a ciki na dora bisa wuta na dafa.

  3. 3

    Itakuma miyar na yanka cabbage dina nawanke na tsane, bayan ya tsane se na dora kas ko abisa wuta nasa mai kadan nasaka jajjagaggen na soya nasa kayan kamshi shi dana dandano se na xuba cabbage din na barsa minti biyar se na sauke

  4. 4

    Shikenn tagamu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Taste De Excellent
Taste De Excellent @cook_17709533
rannar
Kano State
I'm Aisha Ismail Musa born and brought up in kano, my favorite thing to do at home is to cook
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes