Alale d Miyar Carrots

Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
Portharcourt/Zaria

We Love & Enjoy Moi moi both me & Mah Family

Alale d Miyar Carrots

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

We Love & Enjoy Moi moi both me & Mah Family

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Wake
  2. Manja
  3. Kayan Miya
  4. Kwai
  5. Kayan Kamshi da kayan Dandano
  6. Maggie, curry d thyme
  7. Kifi
  8. Albasa
  9. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke wake, Kisa Kayan Miya yaji Albasa,

  2. 2

    Kafin adawo Markade Saiki dafa Kwai, ki Aje Agefe

  3. 3

    Ki yanka Carrots ki aje Agefe

  4. 4

    Saiki Dan jajjaga kayan Miya kadan, dinshi baya son Kayan Miya da yawa..

  5. 5

    Kisa mai a wuta kadan, kisa kayan Miya sakisa Kyan Kamshi da komai da komai, akarshi sai kisa Kifi ta nuna sosai

  6. 6

    Kisa carrot naki da Albasa..

  7. 7

    Ta nuna sosai Saiki sauke

  8. 8

    Andaow maki d nika, kin bude ledanki, kisa manja dasu maggi, kisa Kwai d kk yanka, ki juya kizuba a ledan ki kunna wuta ki dafashi, inya nuna ki sauke

  9. 9

    Ki hada d wannan Souce in d kkyi kochi abunki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mum Aaareef
Mum Aaareef @cook_17475778
rannar
Portharcourt/Zaria
Kitchen Is My Pride & My Happiness
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes