Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko kisami shinkafar ki gairata. Sai kijikata idan ta juku, sai ki dafa shinkafa kadan kizuba acikin jikarkeyar ki yanka albasa ki zuba acikin ki Kai nuka.
- 2
Idan an nuka sai kizuba yeast acikin kijua sosai suhade jikin su sai kisa a rana, kibashi kamar minti shabiyar sai kiduko. Ki zuba kwai da sukari daya kijuya.
- 3
Sai kidura kasko ahuta idan yaye zafi kizuba Mai sai kizuba kullilki kirufe idan yayi shikenan kin gama sinasir din ki.
- 4
Ki gara kayan miyar ki kiwanke su sai kiniga su, kidura akan huta idan ruwan ya stosto sai kizuba Mai, kisami agushin ki, kizuba acikin kwano sai kizuba Mai kadan da gishiri kadan ki zuba ruwa kijuyasu, sai kirinka zuba acikin miyar kibarshi ya dahu sosai.
- 5
Sai kigara alaiyahun ki, kiyan Kashi ki wanke sai kizuba magi acikin miyar kibarshi ya dahu kizuba alaiyahu kisai ki. A CI DADI LFY
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
Sinasir
Gargajiya nada Dadi da Gina jiki, kana ci kana samun annashuwa. Ga laushi da dandano. #kitchenhuntchallenge Walies Cuisine -
-
Sinasir
Wan nn shine karo na farko dana taba yin sinasir naga recipe gurin chef ayza and Alhamdulillah yayi kyau sosai masha Allah khamz pastries _n _more -
Tuwon shinkafa da miyar taushe
Nayi farin ciki da dadin da abincin yayiMai gidana yaji dadin shi shima Marners Kitchen -
Sinasir
Wannan shine Karo n farko da na taba yin sinasir Kuma Alhamdulillah yayi Dadi sosae Kuma yy kyau ko a Ido💃 Zee's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Sinasir da miyar waterleaf
Na koya wurin mommy nah da dadi sosai kuma akwai auki. Zainab Jari(xeetertastybites) -
-
-
ToastedBread.. Gasashshen bread
Gaskia naji Dadin wannan abun sosai.. SBD abunda ya burgeni wllhy danaga yayi mana yawa sai Nasa a Fuel ppr nasa a Fridge nai preserving inshi dasafe nasa a Microwave.. Kamar sabo Mum Aaareef -
-
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai