Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko ki gyara kazar ki, sai ki wanke ta ki zuba acikin tukunya sannan kizuba Magi da albasa kayan daddano, ki juya ki dura a huta.
- 2
Idan ya dahu sai ki zuba Mai acikin kaski,ki daura a wuta sannan kizuba albasa kadan kibar shi yayi zafi sai kizuba Naman ki.
- 3
- 4
Idan yayi kijuyasu sai ki tsame. ACI DADI LFY
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Soyayyar kaza
Wanan soya ta tsufafici ,za'a soya shi sama sama ga tsufafin da basu da isashin qarfe Umma Ruman -
Soyayyar kaza
Kaza akwai dadi sannan ga Gina jiki domin tanada karancin sinadarin colostral #kanocookout Meenat Kitchen -
-
-
Sauce na bulukutun kaza
A gaskiya idan kinkayi source dinki na buluquntun kaza to zaki iyacinsa da kuma mineni Umma Ruman -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Soyayyar kaza
Suyar kaza na musamman ba tare dakin dauki lokaci wajen aiki ba Kuma ga dadi 😋 Asma'u Muhammad -
-
-
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/12882987
sharhai