Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1/2Kaza rabi
  2. 1/2Cabbage
  3. Yajin kaza cokali daya
  4. Tafarnuwa
  5. Citta
  6. Mai
  7. Maggi
  8. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kazar ki sai tafita tas,sai ki ajiye a gefe.

  2. 2

    Ki samo kwano kisa mai kadan,sai kisa yajinki da sauran kayan qamshin.

  3. 3

    Sai ki juya sosai,sai ki dauki kazar ki ki sa a cikin hadin ki juya sosai,sai ya hadu ki ajiya na tsawon awa biyu.

  4. 4

    Sai ki dauko kisa a oven ki gasa sai ya gasu sai ki cire kisa a tukunya ki dan diga ruwa kadan sai kisa cabbage dinki,ki bashi minti daya ko biyu sai ki sauke.uwargida sai ci.😋😋😋aci dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Aishat Abubakar
Aishat Abubakar @cook_21450713
rannar

sharhai

Similar Recipes