Soyayyar kaza

Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
Sokoto

Tanada dadi ga armashi

Soyayyar kaza

Tanada dadi ga armashi

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Minti 20zuwa 25 mins
  1. Danyar kaza
  2. Mangyada
  3. Albasa
  4. Curry powder
  5. Gishiri
  6. Sinadaran dandano
  7. Mangyada
  8. Tafarnuwa
  9. Thyme

Umarnin dafa abinci

Minti 20zuwa 25 mins
  1. 1

    Ki yanka kazarki daidai girman da kike so saiki wanke sosai ki zuba albasa da gishiri da kayan dandano da Curry powder da thyme da sinadarai saiki tafasa kazar

  2. 2

    Bayan kin tafasa ta saiki sauke ta huce saiki tsame ki barbada Dan sinadarin dandano dinki saiki dora mai yayi zafi saiki zubata ta soyu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Deezees Cakes&more
Deezees Cakes&more @cook_16331813
rannar
Sokoto
I love cooking,baking and sharing my experience with others
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes