Jollof and fried rice,with pepper chicken and salad

ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
Abuja

Girki mai dadi sosia, kowa yaci yana santi wallahi, baranma ogan🤗😄

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Basmatic rice
  2. Manja
  3. Mangyeda
  4. Spices
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Tin tomatoes
  8. Carrot
  9. Peas
  10. Green beans
  11. Attarugu
  12. Albasa
  13. Pepper chicken
  14. Kaza
  15. Garlic
  16. Ginger
  17. Nutmeg
  18. Maggi
  19. Gishiri
  20. Attarugu
  21. Albasa
  22. Ganyen albasa
  23. Mangyeda
  24. Tyme
  25. Salad
  26. Cabbage
  27. Cocumber
  28. Carrot
  29. Green pepper
  30. Mayonnaise

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki debi shinkafarki gongoni hudu,sai ki perboil for like 5mints,sai ki sauke ki tsane a colander, sai ki daura tukunya a wuta kisaka manja, zaki fara da jollof rice ne, sai kisaka jajjagen attarugu da albasa, sai kibude tin tomatoes naki kixuba babbn spoon hudu,ki soya,sai ki xuba ruwa kadan dai haka,sai ki saka spices da maggi da gishiri, ki barshi yatafasa, sai kiraba shinkafar gida biyu wonda kika perboil din,sai ki xuba rebi ki ajiye rabi a gefe na fried rice.

  2. 2

    Inkin xuba, sai ki barshi, ya turara kadan, basmatic rice bashida wiyan nuna gaskiya,inyayi laushi sai ki zuba su carrot da green beans naki ki rufe, kibarshi, 2mints, sai ki sauke shikenan

  3. 3

    Sai fried rice kuma, zaki saka mangyeda tukunya kadan, kisa a wuta sai ki xuba jajjagen attarugu da albasa, ki soya kadan, sai ki xuba ruwan tafashen nama, dazaki pepper chicken naki, sai ki dandna kiji koh yamiki, inbaiyiba sai kikara maggi kadan, kibarshi yatafasa, sai kikawo spices naki kamansu fried rice spices,sai kixuba aciki, sai ki kawo wonan shima,ha pics nan, sai ki juye perboil rice naki,sai kibarshi ya turara kadan, sai ki xuba su carrot,peas,da green beans naki,sak ki rufe

  4. 4

    Sai ki duba, inyayi sai ki sauke shikenan

  5. 5

    Sai pepper chicken kuma, dama already ki tafasa kazarki,da kayan kanshi, kaman su garlic, nutmeg, ginger dasu tym da maggi, sai kixuba mangyeda a tukunya, in yayi zafi saiki zuba Kazan ya soyu daidai, sai ki kwashe, sai ki jajjaga attarugu kiyanka albasa da ganyen albasa, kiajiye, sai kisaka mai kadan da jajjagen attarugu da yanka ken albasa a wuta, saiki saka maggi d dan gishir kadan, sai kitaba inyayi toh, sai ki juye soyayyen kazar a ciki, ki gauraya sosai, koh inna yaji attarugu,shikenan..

  6. 6

    Inkin sauke, sai ki barbada yankakken ganyen albasa akai shikenan

  7. 7

    Sai kuma salad,zaki yanka cabbage kanana, da green pepper da cocumber, sai ki Goga carrot naki a abun gogewa, sai ki saka mayonnaise yenda kikeso, ki juyashi koh inna yaji, shikenan

  8. 8

    Angama abinci

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
ummukulsum Ahmad
ummukulsum Ahmad @cook_20521409
rannar
Abuja
innason dafa abinci kala kala
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes