Tuwon shinkafa da miyan karkashi

Anty Ummi. @cook_20578721
Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko Zaki Jara shinkafan tuwo sai adaura ruwa asaka shinkafa inya fara tafasa sai arage wuta inya shanye sai atuka sai akara barinshi ya tirara sai amal male
- 2
Sai awanke nama asa awuta dadan Maggi inyayi ajuye asaka Mai da manja inyayi zafi asaka nama inya soyu asaka Kayan Miya inya soyu asaka ruwa ajuye daddawa da wake inyayi asaka karkashi su Maggi sune na karshe sabo da tsinkewa inyayi Saiki sauke aci Dadi lfy
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
Miyan karkashi
Masha Allah kawai yayi Dadi sosai ni nashuka karkashina Alhamdulillah Mom Nash Kitchen -
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar karkashi
Yayi dadi sosai sbd Ina son miyan karkashi TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
Tuwon Shinkafa da Miyan Taushe
Na girkashi ne saboda Ina matuqar son miyan taushe gashi axumi ne yayi dadi gsky Ummy Alqaly -
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
#gargajiya wannan tuwon yaseen naci kusan leda biyu gsky abincinmu na gargajiya da daɗi karmu yada Mrs,jikan yari kitchen -
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Miyar kuka na da dadi musamman in Tasha nama da daddawa#GARGAJIYA Rukayya Jarma -
Tuwon Shinkafa da Miyan Albasa
Banashan miyan guro kuma gashi ita na girkawa family shine nayiwa kaina sauce nacishi da ita.dadi ba'a magana Ummy Alqaly -
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kuka
Surukata ta aikomin da shinkafa me kyawun tuwo Kuma ga Dadi sannan Zai iya kwana 2 ajiye ba tare da ya lalace ba. #Gargajiya. Nusaiba Sani -
Tuwon shinkafa da miyar wake
Tuwon shinkafa da miyar wake abincine wanda ya hada sinadaran gina jiki B.Y Testynhealthy -
-
Tuwo da Miyar karkashi
Yanada Dadi gashi akwai sirri tattare game dayawan chinsa game juna biyu... Yanasa yaro yafito batare da doguwar nakudaba yanakuma kareka daga afkuwa da CS.. Mom Nash Kitchen -
-
-
-
Tuwon dawa da miyar zogale,shuwaka da gyada
Yanada dadi sosae kuma hadin miyar hadi ne dake qara lapiya dakuma jini musamman danasa wake. Maryam Faruk -
-
Tuwon shinkafa miya danyen kubewa
Inason tuwo Amma baina baina..Amma mr H yanason tuwo sosai zai iya ci yau yaci gobe yaci jibi😄Yayi tafiya Da zai dawo nace mai zan Dafa Masa yace tuwon shinkafa miya danyen kubewa😅 Zarah Modibbo -
-
-
Tuwon shinkafa da miyar kubewa danya
#foodfolio iyalina suna Sun miyan kubewa akwai dadinafisat kitchen
-
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13027189
sharhai