Tuwon Shinkafa da Miyan Albasa

Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
Sokoto

Banashan miyan guro kuma gashi ita na girkawa family shine nayiwa kaina sauce nacishi da ita.dadi ba'a magana

Tuwon Shinkafa da Miyan Albasa

Masu dafa abinci 6 suna shirin yin wannan

Banashan miyan guro kuma gashi ita na girkawa family shine nayiwa kaina sauce nacishi da ita.dadi ba'a magana

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki dora ruwa akan wuta Idan sukayi zafi saiki wanke Shinkafarki ki zuba acikin tukunyar

  2. 2

    Ki rinka dubawa Idan tayi laushi sosai sosai Saiki tuqe da muciya sannan ki kwashe da karamar kwarya ki mulmulashi ki zuba acikin tukunya mai daukar xafi

  3. 3

    Idan zaki hada miyan albasa xaki dora man gyadanki kan wuta ki yayyanka albasa aciki ki soyata sannan ki xuba attarugu tattasai da albasa jajjagaggu sannan ki motsesu sosai har su soyu sannan ki xuba ruwa kadan da curry Maggi tafasashshen namanki sannan ki rufe ki barta tayi sannan kiyi Slicing din albasa mai dan yawa acikin miyar sannan ki barta tayi minti daya sannan ki sauketa kan wuta ki Cita da tuwon ki

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummy Alqaly
Ummy Alqaly @Ummys_kitchen
rannar
Sokoto
I have so much passion for Cooking and Baking it's my dream😋😋😋
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes