Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Farko na dafa wake na ajiye

  2. 2

    Sai na tafasa nama na ajiye

  3. 3

    NASA Mai a wuta sai na yanka albasa nasa sauran kayan na razana su.

  4. 4

    Sai na zuba Naman da ruwanshi

  5. 5

    Na Kara ruwa sai na wanke shinkafa na hada da wake na zuba.

  6. 6

    Na rufe na barshi ya dafu.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yar Mama
Yar Mama @YarMama
rannar
Bauchi
Kitchen is my favorite place
Kara karantawa

Similar Recipes