Yalon shinkafa d miyar albasa

Umarnin dafa abinci
- 1
DA farka xaki dakko kifinki kitsaga tsakiyan cikin shi kicire dattin ciki, sai ki wanke sai ki saman geda a roba kisa magi kadan d curry kijuya su kishafa a jikin kifin ciki d waje, kittabbatar Kin kunnna oven dikin ki y fara xafi sai kisa kifin ciki kigasa inyayi sai ki cire kisa a kono
- 2
Sannan sai kidakko tarugu ki wanke ki jajjaga d tattasai amman samama kar suyi laushi, saiki yanka albarki DA dama, saiki sa mangeda a tukunya yayi xafi sai kixuba tarugun kifara soyawa sama sama inya dakko soyuwa sai kisa albasa kisa magi DA kori, kijuya inya soyu sai ki sauke
- 3
Xakisa ruwa a tukuya ki daura a wuta sai kisa gishiri kadan a ruwan inya dakko tausa sai kisa shinkafa inya fara tafasa saikisa turmeric inya yayi mintina sai kisauke kiwanke sai ki maida atukunya, ki xuba ruwan xafi kirufe kibashi lokaci ya shanye ruwan, inya shanye saiki sauke
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
-
-
-
Tuwon shinkafa da miyar danyen zogale
Wannan girkin akwai dadi sosai maigidana yanason miyar danyen zogale UMMUL FADIMA'S KITCHEN -
-
-
-
Shinkafa da miyar alayyaho da kifi
Allayyahu yana da amfani sosai ajikin Dan Adam yana gara jini ajiki Mareeya Aleeyu -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Dafa dukar shinkafa d coslow
Ina son dafa dukar shinkafa tana min dadi shi yasa bana gajiya d dafara Diyana's Kitchen -
-
-
-
-
-
-
-
More Recipes
sharhai