Biskin shinkafa da kiyar yakuwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Yakuwa
  2. Alayyafo
  3. Gyada
  4. Mai
  5. Tumatir
  6. Kifi
  7. Albasa
  8. Biskin shinkafa
  9. Taruhu
  10. Maggi
  11. Kori

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na daura Mai kanwuta najuye blended kayan miya na yasoyu na gyara kifi na zuba na sayar da ruwan Miya nasaka gyada yanuna nasaka Maggi Kori,na gyara yakuwa alayyafo nazuba na barshi yanuna

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fatima muhammad Bello
Fatima muhammad Bello @cook_18502891
rannar

sharhai

Similar Recipes