Dankalin bature mai alayahu(spinach potato casserole)

deezah
deezah @cook_18303651

Wanan girki nayi shine don nishadi kuma yanada dadi sosai.

Dankalin bature mai alayahu(spinach potato casserole)

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wanan girki nayi shine don nishadi kuma yanada dadi sosai.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr
  1. Dan kali bature
  2. Alayyahu
  3. Nama ko kaza
  4. Spices
  5. Dan dano
  6. Attaruhu
  7. Albasa
  8. Tattasai
  9. Mangyada

Umarnin dafa abinci

1hr
  1. 1

    Kifre dankali ki tafasa shi ba Luguf ba

  2. 2

    Seki kwashe shi a basket

  3. 3

    Alayyahu ma ki yanka shi kiwanke kisa a basket

  4. 4

    Kitafasa namanki ko kaza seki yi shredding dinsu kisa a gefe

  5. 5

    Haka suma kayan tarugu da albasa ki yankasu dika kisa a gefe

  6. 6

    Seki sa mai kadan a tukunya kisa naman da kayan miya da alayahu

  7. 7

    Seki sa spices dasu dandano ki soyasu sama sama

  8. 8

    Sekisa dankalin da ruwa kadan kijuya kibarshi yadan turaro seki kashe.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

sharhai

Similar Recipes