Shinkafa da nama

Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917

Girki shine jin dadin mu😋💃....

Shinkafa da nama

Girki shine jin dadin mu😋💃....

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1hr 25mnt
4 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa Kofi
  2. Ruwa rabin kofi
  3. Kayan miya
  4. Mai
  5. Kayan Dan dano/dana qanshi
  6. Nama

Umarnin dafa abinci

1hr 25mnt
  1. 1

    Zaki saka ruwa atukunya saiki Dora akan wuta 15mnt idan sunyi zafi

  2. 2

    Saiki saka shinkafa da kishiri kadan bayan 20mnt saiki sauke ki wanke ta

  3. 3

    Saiki saka kayan miyar ki da Kika jajjaga tare da kayan kanshi dana Dan dano bayan 10mnt

  4. 4

    Saiki daukho shinkafar ki da Kika dafa saiki saka ki yita juyasu har bayan kin juya

  5. 5

    Saiki saka ruwa masu zafi dakan ki barta har bayan 15mnt

  6. 6

    Saiki sauke shike nan kin gama

  7. 7

    Zaki Dora Mai tare da albasa da tafar nuwa idan sun soyu

  8. 8

    Saiki saka dayan jajjagen ki ki bashi 5mnt saiki sauke shike nan yayi achi dadi lfy

  9. 9

    Zaki saka Naman ki tare da kayan kanshi dana Dan dano ki basu 5mnt sai ki Dora akan wuta ki saka ruwa bayan 15mnt

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Khadija Habibie
Khadija Habibie @cook_37541917
rannar

Similar Recipes