Yellow rice with cabbage sauce

Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen

#teamsokoto Nayi wannan girkin ne matsayin lunch kuma basai dai nayi kaza ba 😋😋😋😋
Dadi har kunne..

Yellow rice with cabbage sauce

#teamsokoto Nayi wannan girkin ne matsayin lunch kuma basai dai nayi kaza ba 😋😋😋😋
Dadi har kunne..

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Cabbage
  3. Tattasai
  4. Tarugu
  5. Albasa
  6. Food colour yellow
  7. Sinadarin dan dano
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko na daura ruwa a wuta na saka shinkafa, ya tafasa nayi wanke nasa color yellow kadan.

  2. 2

    Sai kuma na yanka cabbage da tattasai tarugu da albasa.

  3. 3

    Nasa mai kadan a tukunya na soya sama sama na zuba yankakki kayana na fara soyawa.

  4. 4

    Inayi ina juiyawa kadan kadan har cabbage din ya fitar da ruwanshi,sannan nasa magi na sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Mubarak
Mrs Mubarak @maanees_kitchen
rannar

Similar Recipes