Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

30mins
2 yawan abinchi
  1. Kwai, 5
  2. Albasa 2
  3. Alayyahu
  4. Attaruhu 5
  5. Albasa 1
  6. Maggi
  7. Spices
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

30mins
  1. 1

    Afasa kwai a roba

  2. 2

    Akawo yankakken alayyahu azuba da

  3. 3

    A jajjaga attaruhu da albasa axuba

  4. 4

    Akawo maggi da spices azuba ajuya

  5. 5

    Sai aqulle a leda a dafashi na tsawon 15mins

  6. 6

    Sai akawo Wani kan afasa aringa tsoma wannan aciki ana soyawa a Mai mexafi

  7. 7

    Shikenan mungama

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
mameeyabdullah
mameeyabdullah @ammar2021
rannar

sharhai

Similar Recipes