Dafadukan shinkafa da wake da kifi

Hannatu Nura Gwadabe
Hannatu Nura Gwadabe @Umcy1997
Kano

#oldschool nayi wannan girki ne sbd maigida yana so

Dafadukan shinkafa da wake da kifi

#oldschool nayi wannan girki ne sbd maigida yana so

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 da rabi
mutum 3 yawan a
  1. Shinkafa
  2. Wake
  3. Man quli/manja
  4. Alayyahu
  5. Albasa, attaruhu
  6. Maggi, spices

Umarnin dafa abinci

1 da rabi
  1. 1

    Da farko na tsince wake na wanke na Dora a kan wuta Dan ya dahu a gefe km na yanka albasa na jajjaga attaruhu na zuba a tukunya nasa mai da manja na soya kayan Miya bayan sun soyu na tsaida ruwa na wanke shinkafa bayan ruwa ya tafasa na zuba shinkafa nasa maggi, curry da spices na sauke wake na na zuba akan shinkafa Don ya qarasa dahuwa a ciki na barsu dan su dahu na yanka alayyahu na da albasa da shinkafa ta ta dakko tsotsewa kuma tayi laushi na zuba ganye na da albasa na rufe bayan sun dahu

  2. 2

    Na sauke na zuba a plate mun hada da soyayyen kifi da yajin daddawa😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hannatu Nura Gwadabe
rannar
Kano
Ina matuqar son girki
Kara karantawa

Similar Recipes