Kayan aiki

  1. 1/4yam
  2. 3eggs
  3. 5tarugu
  4. 1/2onion
  5. 1seasoning cube
  6. 1/4teaspoon ginger and garlic paste
  7. 1/2 cupcooked mince beef
  8. Oil for frying

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki dafa doya a cikinta da gishiri da farin maggi, sai ki juye a container kiyi marshing dinta, ki zuba jajjajen tarugu da albasa ki jujjuya

  2. 2

    Ga abinda zaki bukata

  3. 3

    Sai ki diba ki tabe shi kamar haka, ki zuba nama a tsakiya ki mulmule shi ya zama ball

  4. 4

    Ki tabbata babu ta inda nama zai fita

  5. 5

    Sai ki fasa kwai ki zuba jajjagen tarugu da albasa da gisshiri. Amma kar ki zuba maggi a ciki zai ita sakawa ya tsinke

  6. 6

    Ki dora mai ki barshi yayi zafi sosai sannan ki saka ball a cikin kwai

  7. 7

    Sai ki soya

  8. 8

    Ga shi nan bayan na gama

  9. 9
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Princess Amrah
Princess Amrah @Amrahskitchen98
rannar
Kaduna
I absolutely love cooking. I can merrily state that my kitchen is my playground in every sense! My mother has always been a wonderful cook, and I feel she is my inspiration.
Kara karantawa

sharhai (3)

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Weldon amarya♥️Already salivating 😋😋😋

Similar Recipes