Tura

Kayan aiki

  1. Cat fish
  2. Oil for frying
  3. Seasoning
  4. Spices
  5. Scotch bonnet
  6. Fresh tomatoes
  7. Green pepper
  8. Ginger
  9. Garlic

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki wanke kifi saiki yankashi yanda kikeso

  2. 2

    Saiki soyashi a mai tare da maggi da salt.

  3. 3

    Kiyi slicing tomatoes da albasa saiki jajjaga ataruhu.

  4. 4

    Ki zuba mai kadan a pan, saiki zuba ginger garlic paste da albasa kiyi ta juyawa zuwa minti 3 saiki zuba tumatir kici gaba da juyawa zuwa yan mintoci saiki zuba ataruhu, maggi da spice's of ur choice ki kara juyawa saiki zuba kifi da green pepper ki juya.

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Zeesag Kitchen
Zeesag Kitchen @cook_13835394
rannar
Kaduna State, Nigeria.
Cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes