Kankana mai shapes

deezah
deezah @cook_18303651

Wanan kankana nayi tane domin inbirge mijina kuma yaji dadinta

Kankana mai shapes

Wanan kankana nayi tane domin inbirge mijina kuma yaji dadinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Mutum2 yawan abinchi
  1. Kankana
  2. Wuqa
  3. Salatep
  4. Tire
  5. Ludayi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaku wanke kankana se a sa a tire

  2. 2

    Se a samata salatep kamar yadda kuka gani a hoton nan se a fitar da shape din biro akan salatep din

  3. 3

    Se azo a yanka saman afitar da shape din kaqasan sanan acire gefe daya

  4. 4

    Shimadayan gefen amai haka idan angama se asama qaramin ludayi akwashe abin ciki aciccire qwallon sanan se a maida ciki asa a fridge tai sanyi asha

  5. 5
Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
deezah
deezah @cook_18303651
rannar

Similar Recipes