Lemun kankana me madara

Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578

#team 6 drink wannan lumun yana matuqar ampani ajikinmu mu mata domin qarin ni' imar jikin mu Kuma yana da Dadi sosai

Lemun kankana me madara

#team 6 drink wannan lumun yana matuqar ampani ajikinmu mu mata domin qarin ni' imar jikin mu Kuma yana da Dadi sosai

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Madara ta ruwa ko ta gari
  3. Ruwan suga

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke kankanar ki da gishiri saiki cire iya koren bayan sannan kisa ruwa ki markada ta

  2. 2

    Sai ki tace ki kawo Madara ki zuba ki kawo ruwan suga ki zuba ki juya sannan ki ki Sami Kofi Mai tsafta ki zuba sai ki saka qanqara.

  3. 3

    Shikenan kin gama sai a sha dadi

  4. 4
  5. 5
  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Yayu's Luscious
Yayu's Luscious @cook_18086578
rannar

sharhai

Similar Recipes