Potato chip nd fry plantain

nafisat kitchen @cook_21962227
#stayactive dankali yanada dadi ya kunshi sinadarai masu kara lafiya
Umarnin dafa abinci
- 1
Zan fere dankali nawanke na yanka atsaye insa salt kadan zandura mai awuta insa albasa kadan idan mai yayi zafi insa dankalina inbarshi yasoyu inkwashe intsane sannan insa akan tissue mai yatsane sosai.
- 2
Zanbare plantain inyanka atsaye insa salt injuya sai inzuba acikin mai me zafi insuya idan tasuyo inkwashe.ga ketchup zanci Chips dashi.
Yanayi
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Wanda aka rubuta daga
Similar Recipes
-
-
-
Plantain with scramble egg
Kina neman abinda xakiyi domin breakfast da safe cikin sauri ba tare da bata time ba you can try this out asmies Small Chops -
Dafaffe km soyayyen Dan kalin Hausa tareda kwai (boiled and fried sweet potato)
Dankalin Hausa yanada matukar dadi sosai,idan zansoyashi nakanyi suyarruwa,amma wannan karon na gwada tafasashi kadan Sannan na soyashi Samira Abubakar -
Dankalin hausa da sauce
Duba fa yanzu lokacin dankalin hausa ko ina kaje zaka ganshi kuma ga Kara lafiya ga dadi Amcee's Kitchen -
Potato porrage
Dankali yanada matukar anfani ajiki yanzu lokacin sane saimuyi tasiyanafisat kitchen
-
-
-
Roasted plantain boat
#ramadansadaka Yan Uwa barkamu da shiga wata mai albarka Allah ya amshi ibadumu da adduoimu yasa munaciki yantantu bayi , Allah ya biyawa kowa bukatusa na alherie, Yadan mukagan farkoshi lafiya Allah yasa mugan karshensa lafiya Maman jaafar(khairan) -
Plantain balls
Wannan girki yana da dadi matuka inason karya wa dashi yarana suna sonshi sosai. Meerah Snacks And Bakery -
-
Plantain chips
This is one of the things my kids like to eat as snack so I surprised them with it today and they were so much happy. You can try this for your children I am sure they'll like it. I personally take it with tea. Enjoy! Nafisa Ismail -
-
-
-
-
-
-
-
-
-
Doughnut
Wannan doughnuts din na yishi ne don yaran sister na😍suna son zuwa na gidansu don nayi masu abin kwadayi, shine nai musu doughnuts batare da nasa butter ba ( sai oil) kuma yayi dadi suma sun yawa sosai😋😘😍💞 Zeesag Kitchen -
-
-
-
Peanut burger
Wanna shine karo na farko danayi peanut yayi matukar Dadi da shaawa musamman ma idan ka barshi ya kwana Ina suya Yara sunci sosai ga auki wallahi tanxs to Ayshat Adamawa mun gode Allah ya kara basira😄 Jumare Haleema -
-
Wainar rogo
#kitchenhuntchallengeAbincin gargajiya yana da dadi ga sinadarai masu matukar muhimmanci ajiki ga kara lafiya Nafisat Kitchen -
-
Akara (kosai)
Na kona biyu banci kosai ba to oga yayi azumi nafila shine nace bari nayi kosai yaw muci kuma yaji dadinsa sosai Maman jaafar(khairan)
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/13570768
sharhai (2)