Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin masara (nikakke a tankade)
  2. Ruwa
  3. Mai kadan
  4. Yadda zaki hada miya
  5. Kuka
  6. Nama
  7. Attaruhu,albasa
  8. Seasoning and spices
  9. Daddawa,citta
  10. Manja

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki dura ruwa a tukunya kisa mai kadan ki rufe ya tafasa,sai ki dakko wani babban bowl ki zuba garin masara aciki kisa ruwa ki kwaba shi da dan kauri amma ba sosai ba,sai ki bude tukunyar ki dakko muciya kina zuba garin da kika kwaba da ruwa kina juyawa har ya kare sai ki rufe tukunyar kibar shi ya dahu sosai sai kina zuba garin masarar kina tukuwa har yayi sai ki rufe ya sulala ki kwashe

  2. 2

    Yadda zaki hada miyar ki,zaki samu tukunya ki zuba manja da albasa ki soya sai ki zuba attaruhu da albasa(jajjage) da tafasashen naman ki,ki juya ki barshi ya soyu,bayan ya soyu sai ki zuba ruwan sanwa yadda kike san yawan miyar ki ki zuba daddawa da citta da kika daka ki rufe,ki barshi ya tafasa idan ya tafasa sai ki zuba spices da seasoning din ki ki dakko kukar ki kina zubawa kina kadawa har kaurinsa yayi miki yadda kikeso saiki rufe for 5mins sai ki sauke 😋😋done

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu ashraf kitchen
Ummu ashraf kitchen @cook_19629121
rannar
Kano
I luv cooking
Kara karantawa

sharhai (5)

Ikbsj Sasha Bhai Singh
Ikbsj Sasha Bhai Singh @mr_sbs_kitchen1
Kai Kai ba'a magana duk Wanda bayacin tuwo tu aradu da sauransa

Similar Recipes