Tuwo da miyar kuka

Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
Sokoto State

Kuka da Dadi 😋

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Jajjagen Kayan miya
  3. Tafashen nama
  4. Manja
  5. Maggi
  6. Gishiri
  7. Hadin daddawa
  8. Garin kuka

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki aza ruwa kan wuta in yayi zafi ki wanke shinkafa kisa, kibarta ta dahu sosai har sai tayi laushi kinayi kina Kara ruwa, inkikaji batayi laushi ba, in ta kusa yi Sai ki rage wuta, in tayi sai ki tuke da kyau ki kwashe.

  2. 2

    MIYA: ki daura tukunya Kan wuta sai ki zuba manja ki yanka albasa

  3. 3

    Sai ki zuba jajjagen kisa tafashen nama kibarshi ya soyu, in yayi sai ki zuba ruwa, kisa Maggi, gishiri da hadin daddawa kibarshi yay tafasa na minti 30, sannan ki zuba kuka ki kada, sai ki rufe ya Kara tafasa na minti 2 sai ki sauke

  4. 4

    Aci Dadi lfy

Gyara girkin
See report
Tura
Cook Today
Ummu_Zara
Ummu_Zara @ummu_zaraskitchen
rannar
Sokoto State
sunana Rukayya Ashir saniIna son yin girki kala-kala, Abubuwa da yawa dangane da kitchen suna burgeni.
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes