Tuwon masara miyar danyar kuka

Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412

Abincin gargajiya nada matukar Dadi da sauki sarrafashi #kitchenhuntchallenge

Tuwon masara miyar danyar kuka

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Abincin gargajiya nada matukar Dadi da sauki sarrafashi #kitchenhuntchallenge

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki Dora tukunyar ki zuba ruwa ki barshi ya tafasa sannan ki Rika zuba garin masara ki tuka sosae saiki rufe ya sulala idan yayi sai ki kwashe

  2. 2

    Sannan ki gyara danyar kuka ki wanke ta ki zuba a turmi ko blender ki daka Koh ki Nika

  3. 3

    Sae ki Dora tukunyar ki ki zuba ruwa,attarugu, Magi da kayan kamshi ki bari su tafasa sannan ki zuba da karkar kuka ki barshi ya dahu shikenan

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Sady Kwaire
Sady Kwaire @s31331412
rannar

sharhai

Similar Recipes