Dumamen tuwon masara da miyar Lalo

Zahrau Madaki
Zahrau Madaki @cook_36506692

No Ina son tuwon masar

Dumamen tuwon masara da miyar Lalo

No Ina son tuwon masar

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

hour biyu
4people
  1. Masara mudu daya
  2. Ganyen Lalo,
  3. attaruhu, 5
  4. manja,
  5. daddawa,
  6. ogbono kadan

Umarnin dafa abinci

hour biyu
  1. 1

    An surfomin masara na jika na wanke a ka Niko.

  2. 2

    Na daura ruwa a wuta ya tafasa na yi talge ya dafu na tuka har ya turara na kwashe

  3. 3

    Na soya taruhuna da albasa da manja a tsada ruwa na sa ka nama da daddawa da sindarin dandano na rufe

  4. 4

    Ya dafu na gyra lalona na yanka na Dan daddakashi na zuba saina Kara da ogbono kadan.

  5. 5

    Ya dafu na sauke Sai ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Zahrau Madaki
Zahrau Madaki @cook_36506692
rannar

sharhai

Zahrau Madaki
Zahrau Madaki @cook_36506692
Ga girki Mai Dadi da za ku so Akan cookpad

Similar Recipes